Amb. Ibrahim Waiya sun zauna da shugaban hukumar zaÉ“e ta kano a babban ofishin su na kano takarda mai É—auke da bayanan yadda ayyukan É—aki na sa'ido da tsare-tsare  yadda zaÉ“e ke gudana su kuma baiwa juna shawarwari da makamantan su. Amb. Waiya ya bayyanawa manema labarai cewa suna da tabbaci za ayi zaÉ“e sahihi duba da yadda hukumar ta gabatar da sabbin tsare-tsaren zaÉ“e da na'urori wanda kafin a shiga zaÉ“en anyi gwaji kuma sun gani.
Shima a nashi jawabin shugaban hukumar zaɓe ta kano ya bayyana farin cikin sa tare da yiwa wannan gammaya ta kungiyoyi godiya ta musamman tayadda suke basu gudunmawa da duk wani abu da suke dashi kuma maimakon ace suna biyan su amma basa basu komai dasu da ƴan jarida . ya kuma tabbatar da cewa babu wani abu na kuskure da zai faru yayin gudanar da zaɓe.
A Æ™arshe shugaban na INEC ya tabbatarwa da al'ummar jihar kano  cewa babu wani maguÉ—i da zai faru a zaÉ“en shekarar 2023.
