Tun farko dai yaran Bola Ahmad Tinibu sun ta kira tare da yiwa gwamnan banki Mr. Godwin Emefiele barazana kan cewa lallai Tinibu ya cire shi ya maye gurbin sa da tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi kwatsam kuwa sai aka hango sunan shi cikin jerin gwanon wanda wanda Tinibun zai baiwa muƙami a wannan gwamnati tashi mai ƙaratowa.
An gano sunan Sunusi Lamido Sunusi a jerin wanda za'a baiwa muƙami a Federal
April 10, 2023
0
An gano sunan tsohon sarkin kano na goma sha hudu Sunusi Lamido Sunusi a jerin gwanon wanda za'a baiwa muƙami a Federal domin gudanar da gwamnatin Bola Ahmad Tinibu.
Tags