Allah ya yiwa hakimin gabasawa dake Kano  Rasuwa 
Allah Ya yiwa hakimin gabasawa Alhaji Sani dawaki gabasawa rasuwa a yammacin wannan rana ta alhamis, a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, za’a sanar da lokacin  jana’izar sa 
Muna kara addu'ar Allah Ya Jikansa da gafara Ya kyauta ta makwancinsa.