Dan takarar shugabancin Æ™asa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi zargin cewa ana yi wa babban zaÉ“en Najeriya na shekarar da muke ciki ta 2023 zagon Æ™asa, 
shi yasa aka sa Man Fetur yayi ƙaranci da kuma canjin fasalin kuɗaɗen Naira (N1000, N500, N200).