Kadan daga cikin manufofun Dan takarar shugaban kasa A jam'iyyar NNPP Engr Dr Rabi u Musa kwankwaso Akan tsaro ,
Inda yabayyanawa Manema labarai 
Zan rufe Hedkwatocin  shugabannin tsaron Æ™asar nan kaf, Tun daga Kan NPF, Land Army, AIR Force, Navy, NCS, NIS, DSS, NIA da suke à Abuja, domin shan AC, da aikin biro da takarda ya Æ™are. 
Zan mayar da hedkwatocinsu, wucin gadi a   dukan jihohin da Tsaro ya fi Æ™amari, Katsina, Zamfara, Kaduna, Sokoto, Maiduguri da Niger. 
Za a raba su, kashi kashi, Rukunin rukuni, su bi lungu da saÆ™o, kwazzabai, da Æ™oramu, duwatsu da tsaunika, sarÆ™aÆ™iyya da duhuwa, itace da ciyawu, na duk wasu dazuka da ake zargin maboyar Ƴan taddace. Su fita neman su, ruwa jallo, su ka she kowa. 
NIA da DSS su Nemi bayanan sirri, ta amfani da security drones, divices antennas, motion didactors.
Su kuma Sojoji da haÉ—in guiwar Jami'an Tsaro, suna amfani da bayanan suna RUTHLESS OPERATIONS  akan su. 
Babu wanda zai dawo Abuja ofis, aikin biro da takarda har sai an Æ™arar da duk wasu Ƙungiyoyi na ta'addanci a yankin Arewa da Nijeriya. 
Jami'an da ba sa iya yaÆ™i, saboda nauyin jiki, ko Æ™iba, zan masu ritiya, domin buÉ—ewa sabon jini hanyar samun aiki. Idan kuma suna da Æ™warewa ta wani bangaren za a tafi da su. 
Duk wasu sojoji da Jami'an tsaro da ke Barracks, da waÉ—anda aka tura wasu Ƙasashe aikin Kwantar da tarzoma, zan bayar da umarni a dawo da su gida. 
Zan bayar da umarni, Duk wasu Ƴan ta'adda da aka kama, a jera su, a harÉ“e nan take, sannan à  yi Video à saka

