Mutum ne mai ilimi yakana da sanin yakamata mutane irin su basu da yawa a najeriya saboda haka kafin a rasa su ko a samu masu tasowa irin su ya kamata ace an kawowa ƙasar najeriya cigaba mai tarin yawa domin a ciyar da ƙasar gaba. Babu dalilin da zai saka aƙi amfani da ƙwaƙwalawar irin waɗannan mutanen domin ta nan ne kawai za'a iya cin moriya su kuma suma kansu suna da zummar ace an buƙaci su bada gudunmawa a cikin harkokin da zasu kawowa ƙasa cigaba mai ɗorewa. Ya zama dole a so su kuma ayi mu'amala dasu a najeriya muddin ana son cigaba kuma da gaske ake ana son ƙasa ta samu cigaba na zamani.
ina son Sunusi Lamido saboda yadda kanawa ke ƙaunar sa ~ Tinjbu
April 11, 2023
0
ina son Sarki Sunusi musamman saboda son da kanawa ke masa ~ Tinibu
Tags