A yanzu haka dai Kanal Major Abdarramane ne ya karbi ƙasar ta Niger.
Sojoji sun sanar da karɓe iko a Nijar a hukumance.
Wasu sojoji ƙalilan ne suka fito gidan talabijin na ƙasar suka tabbatar da juyin mulkin da suka yi.
Kakakin sojojin ƙasar Manjo Ahmadou Abdourahamane ne ya sanar da juyin mulkin.
Sun sanar da rushe kundin tsarin mulkin ƙasar, sannan kuma sun kulle duka iyakokin ƙasar baki ɗaya.