Wannan nazuwa ne a lokacin da jami'an hukumar na wucin gadi Marshal suka ziyarci shugaban hukumar ta karota a ofinsa dake helikwatar hukumar Engr Faisal Kabir Muhmud,
Inda yace mai girma Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf cikin kudirinsa na gannin karota ta dawo da martabar a fadin Jihar Kano, gwamnatinsa zata kawo sauye-sauye cikin ayyukan karota ciki harda chanjawa jami'an hukumar daga ruwan dorawa da bakin wanda da akasan 'yan karotar dashi.