Gwamnan Jihar Kano karshashin jagorancin Gwamnan Jihar Alh. Abba Kabir Yusuf ya buƙaci jami'an yaɗa labarai da sauran kafafen yaɗa labarai da su kasance masu mayar da hankali wajan tabbatar da abin da yake gaskiya domin ƙara inganta harkar labarai a Jihar Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi wannan jawabin ne a yayin da ake rufe bitar da gwamnati ta shiryawa jami'an yaÉ—a labarai da ma'aikatan kafafen yaÉ—a labarai na jihar Kano da aka shafe kwana 6 anayi.
Gwamnan ya ƙara da cewa yana fatan dukkan wadanda suka halarci bitar zasu kasance masu amfani da abin da aka koya musu.