Wani rahoto ya bayyana cewa duk duniya account din Marigayi Rt Hon Ghali Umar Na'Abba É—aya ne tak a banki mai doki Union Bank,
 Kuma shekarar Asusun 40 da buÉ—ewa tunda aka buÉ—e shi kuma Naira miliyan É—ari bata taÉ“a shiga ciki a dunÆ™ule ba, Mafi nauyin adadin kuÉ—in da suka taÉ“a daÉ—ewa ciki shi ne Miliyan 50 tsakanin shekarun 2001-2006.
Marigayin yarike Shugaban Majalisar Wakilai ta najeriya, dama wasu manyan mukamai adaidai wannan lokacin acikin kasa najeriya dama wasu daidaikun kasashen waje.
Ranar juma'a itace ranar da marigayi Ghali Umar Na'abba zai cika kwanaki Bakwai da komawa ga Mahaliccinsa.
Muna Addu'ar Allah ya gafarta masa, Amin.