Daga Maryam Shehu Gadon Kaya
Rahoton ya bayyana cewa, duk da sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatin Najeriya ta yi cikin shekaru biyu da suka gabata, al’amura na ci gaba da tabarbarewa.
IMF ta ce yawan talauci a Najeriya na Æ™aruwa, inda tattalin arzikin kasar ke kara shiga duhu duk da Æ™oÆ™arin daidaita al’amura.
Wannan na nuni da cewa ana buƙatar ƙarin matakai masu inganci don fitar da miliyoyin 'yan Najeriya daga kangin fatara da talauci.
A ganinku, me ya fi haddasa karuwar talauci a Najeriya duk da sauye-sauyen da gwamnati ke samarwa?
Wanne mataki ya kamata a dauka domin inganta rayuwar talakawa a kasar nan?