Masana'antar Bollywood ta babban rashin na rasuwar fitaccen wanda ke fitowa a Boss da kuma Jarumi
Anyi babban rashi a masana'antar shirya fina finai ta indiya (Bollywood) Nana patekar na daga cikin jaruman da suka fi kowa iya (acting) tun daga lokacin da indiya suka fara shirya fina finai a shekarar (1913).
Zuwa yanzu, babu jarumai da suka fi shi iya acting guda 5, su kan su jaruman sun bayyana hakan kamar yadda daya daga cikinsu ya ke cewa:-
"Akwai wasu mutane da idan suka bar duniya, rashinsu yakan bar babban gibi. Nana Patekar na daga cikin irin waÉ—annan mutane. Kasancewarsa kaÉ—ai na iya cike É—aki, kuma mutum ne mai hazaka ta musamman wadda ba kasafai ake samun irinta ba. Duk lokacin da yake kan allo, yana jan hankalinmu sosai.
Ayyukansa a fannin fasaha da kuma jajircewarsa wajen tallafa wa al’amuran jin Æ™ai da ci gaban al’umma, za su ci gaba da zama abin koyi da zaburarwa gare mu baki É—aya.
Allah Ya jikansa da rahama. Za mu yi kewarka, ranka ya daɗe, amma ba za mu taɓa mantawa da kai ba." Inji -Farhan Akhtar