Engr Rabi'u Musa Kwankwaso ya hallaci ta'aziyyar wazirin kano murabus a gidan marigayin
Author -
Jamilu Lawan Yakasai
June 11, 2023
0
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar ta'aziyya zuwa ga iyalan marigayi Sheikh Nasir Muhammad Nasir Dan Cakarai (Limamin Masallachin Waje).
Wanda yarasu a satin daya gaba kafin rasuwar tasa yakasance wazirin kano murabus ne
Kuma amini marigayi sarkin kano Marigayi Alh Dr Ado Bayero Allah yayi musu gafara Ameen