Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya karɓi bakuncin Gwamnan jihar Bauchi, Dakta Bala Muhammad (Kauran Bauchi) yau Lahadi a fadar Gwamnatin jihar Kano.
Kauran Bauchi ya kawo ziyarar ne musamman domin ƙara ƙulla alaƙar zumunci tsakanin Kano da Bauchi, don cigaban al'ummar jihohin guda biyu.
Kauran bauchi wanda yakoma zagaye na biyu na gwamnan jihar bauchi wanda yake mulkin gwamnatin ta kano a inuwar jam'iyyar PDP
Dr Bala Muhammad Yakasance daya daga cikin abokan mu'amular tsohon gwamnan kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso