Da akwai yiwuwar shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinibu zai bugawa wasu manyan hafsoshin soji ritaya saboda tsoron juyin mulki.
Shugaban dai ya nuna wannan alama ne tun bayan da manyan hafsoshin Niger sukaiwa shugaba Bazoum juyin mulki wanda hakan yasa shi ɗimiwa sosai tare da jefa shi cikin zulumi duk da cewa an tsawatar musu tare da musu gargaɗi a matsayin sa na shugaba kuma jagoran ƙungiyar ECOWAS.