Yanzu - Yanzu An kafa hoton tsohon Sarki Kano Sunusi a Coronation Hall na gidan Gwamnatin Kano.
Lamarin dai ya faru ne yayin da ake tsaka da gyaran babban É—akin taro na gidan gwamnatin jihar kano wato (Coronation Hall) Wannan dai ana ganin cewa yana É—aya daga cikin dalilan daya sa aka zabi Gwamnan kano Engr. Abba Kabir Yusuf matsayin gwamnan kano.