Tirƙashi: Najeriya ta saka Nijar a duhu bayan data yanke mata wutar lantarki
August 03, 2023
0
Mutane na samun wutar lantarki na ne na tsawon kimanin sa'a ɗaya a wani lokaci daga nan sai a ɗauke tsawon sa'a huɗu ko biyar ba tare da an sake kawowa ba.
Tags