Bayan sunan mutum 28 da ta aika wa Majalisar Dattawa, Fadar Shugaban Najeriya ta aika ƙarin mutum 19 a yau Laraba domin tantance su a matsayin ministoci.
Ga sunayen da Shugaban Majalisa Godswill Akpabio ya karanto kamar haka:
- Abdullahi Tijjani Gwarzo
- Bosun Tijjani
- Maryam Shetti
- Ishak Salako
- Bosun Tijjani
- Tunji Alausa
- Tanko Sunun
- Adegboyega Oyetola
- Atiku Bagudu
- Bello Matawalle
- Ibrahim Geidam
- Simon Lalong
- Lola Adejo
- Shuaibu Abubakar
- Tahir Mamman
- Aliyu Sabi Abdullahi
- Alkali Ahmed
- Heneken Lakpobiri
- Uba Maigari
- Zephaniah Jissalo