Hakan ya jawo cece kuce dangane da faruwar al'amarin a kafafen sada zumunta.
Yanzu-Yanzu Tinibu ya cire sunan Maryam Shetty daga jerin sunayen ministoci...ana zargin.....ƙarin bayani
August 04, 2023
0
A cikin wata wasika da Shugaba Tinubu ya aika wa majalisar dattawa ne ya bayyana maye gurbinta da Festus Keyamo da Dr Mariya Mairiga Mahmud ƴar Bunkure tsohuwar kwamishiniyar ilimi mai zurfi.
Tags