mai magana da yawun sanata barau i jibril maliya con wato shitu Madaki kunchi ya karyata wani labari dake alakanta sanata barau jibril na cewar yace kotu zata kwace mulki daga hannun jam iyyar NNPP anan kano
Yana Mai cewa wannan labari ba Gaskiya bane adon haka al umma suyi watsi da wannan jit jita
Hon shitu Madaki kunchi yace kowa yasan sanata barau I jibril mutum ne me bin doka da order da kuma taka tsan tsan akan kowanne al amari tare da kuma mai da hankali wajen samowa al umma ayyukan cigaba