Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta gurfanar da matashin nan da ya haye kan allon talla yana barazanar faÉ—owa.
Kakakin Rundunar, SP Abdullahi Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce an gurfanar da matashin a gaban Kotun Majistare Mai Lamba 5 da ke Gyadi - Gyadi, bisa zargin yunƙurin kashe kansa.