Terry Bollea, wanda shine sunan sa na yanka, ya mutu ne Alhamis bayan an garzaya da shi asibiti.
Wasu kafafen yaÉ—a labarai a Amurka sun rawaito cewa an hangi motar É—aukar mara lafiya da ta Æ´ansanda a kofar gidan marigayin. Wannan aka É—auko shi a gadon É—aukar mara lafiya aka saka shi a cikin motar zuwa asibiti.