Georgina Rodrigues mai shekaru 31, ita ce da kanta ta sanar da labarin a shafinta na Instagram, inda ta ce ta amince ta angwance da Ronaldo kuma za ta yi rayuwar aure da shi.
Sai dai mutum biyun sun haifi yara da dama, tun bayan haduwarsu a shekarar 2016.
Cristiano Ronaldo da Georgina RodrÃguez sun hadu a birnin Madrid, na kasar Sifaniya.