Masu shirya kyautar Ballon d'Or ta gwarazan 'yanƙwallon ƙafa na duniya sun fitar da jerin ƴan takara na shekarar 2025.
Ana saran a watan Satumba mai zuwa za a sanar da wanda zai lashe kyautar, bayan an tantance yan wasa da zasu koma 10 da za suyi yunkurin lashewa.
Ɗanwasan tsakiya na Manchester City Rodri ne ya lashe kyautar a bara bayan ya taimaka wa ƙasarsa Sifaniya lashe kofin gasar nahiyar Turai ta 2024 a Jamus.
Jerin yan wasa 30 din sun hadar da Ousmane Dembele (PSG & France)
Gianluigi Donnarumma (PSG & Italy)
Jude Bellingham (Real Madrid & England)
Desire Doue (PSG & France)
Denzel Dumfries (Inter Milan & Netherlands)
Serhou Guirassy (Borussia Dortmund & Guinea)
Erling Haaland (Man City & Norway)
Viktor Gyokeres (Arsenal & Sweden)
Achraf Hakimi (PSG & Morocco)
Harry Kane (Bayern Munich & England)
Khvicha Kvaratskhelia (PSG & Georgia)
Robert Lewandowski (Barcelona & Poland)
Alexis Mac Allister (Liverpool & Argentina)
Lautaro Martinez (Inter Milan & Argentina)
Scott McTominay (Napoli & Scotland)
Kylian Mbappe (Real Madrid & France)
Nuno Mendes (PSG & Portugal)
Joao Neves (PSG & Portugal)
Pedri (Barcelona & Spain)
Cole Palmer (Chelsea & England)
Michael Olise (Bayern Munich & France)
Raphinha (Barcelona & Brazil)
Declan Rice (Arsenal & England)
Fabian Ruiz (PSG & Spain)
Virgil van Dijk (Liverpool & Netherlands)
Vinicius Jr (Real Madrid & Brazil)
Mohamed Salah (Liverpool & Egypt)
Florian Wirtz (Liverpool & Germany)
Vitinha (PSG & Portugal)
Lamine Yamal (Barcelona & Spain)