Najeriya ta yi rashin nasara a wasan farko a gasar cin kofin duniya ta matasa ƴan kasa da shekara 20
Tawagar Najeriya ta Flying Eagles, ta yi rashin nasara ne da ci daya da nema a hannun kasar Norway a ranar Litinin.
Rashin nasararar ya sanya Najeriya za ta mayar da hankali domin shirin buga wasa na biyu,
A ranar Alhamis da kasar Saudi Arabia a gasar ta cin kofin duniya ta wannan shekarar.