Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Enugu Rangers da ci 01-0,
Dan wasa Muhammad Aminu Obi na Kungiyar Kano Pillars shi ne Gwarzon wanda ya jefa kwallo a ragar Enugu Rangers,
Yayin da Barau FC tayi rashin nasara a hannun Ikododu City da ci 2-0, a wasannin mako na 4 na gasar Firimiyar Najeriya.
Yanzu haka dai Kano Pillars tana mataki na 17 da maki 4,
Yayin da Barau FC ke mataki na karshe da maki 2.