A sokoto Sen. Aliyu na jam'iyyar APC shine yaci zabe da ƙuri'u....
April 16, 2023
0
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Reshen jihar Sokoto ta ayyana Senator Aliyu (Magatakar dan Wamakko) na jam'iyyar APC, a matsayin wanda Yayi Nasarar lashe zaben Sanatan sokoto ta arewa inda ya doke abokin karawar sa Mataimakin Gwamnan jihar Sokoto (mannir Dan'iyya) da kuri'u 23,023, a yayinda Senator wamakko ya samu yawan kuri'u 141,468, shi kuma mannir dan'iyya na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 118,445 daidai.
Tags