Yanzu-Yanzu INEC ta sanar da sakamakon zaben Adamawa
April 16, 2023
0
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa reshen jihar Adamawa ƙarƙashin Barrister Yunusa Hudu Ari ya bayyana Sen. Aishatu Binani matsayin wadda ta lashe zaben gwamna a jihar ta Adamawa. Sai dai lamarin na neman kawo hargitsi kasancewar wancan bangaren sun ayyana cewa bai kammala ba kuma ba'a gama kawo ƙuri'u daga sauran sassan da aka gudanar da zaben ba. Ko me hakan zai janyo idan har ba'ayi gaggawar ɗaukar mataki ba? kalli bidiyon sanarwar
Tags