''Ba don komai muka je wannan mazaba ba sai don muga yadda wannan zabe zai kasance sannan mu kwantarwa da al'ummar wannan mazabu kan su fito su kada kuri'u ba tare da wata fargaba ba kuma ganin mu zai ƙara musu ƙwarin gwiwa sannan zai dakatar da duk wani wanda yake da niyyar tada tarzoma a wajen zabe kasancewar mu jagorori a jam'iyyar NNPP mai albarka'' inji Ogan Boye
Yanzu-Yanzu Ogan Boye ya isa Mazabun Alasan Ado Doguwa. ga dalili👆
April 15, 2023
0
Yanzu-Yanzu Amb. Yusuf Imam Ogan Boye ya isa Mazabun Alasan Ado Doguwa domin kallon yadda zabe yake gudana a mazabun kasancewar mazaba ce dake cije da kalubale wanda ke tsoratar da masu kaɗa kuri'u.
Tags