Gwamnatin ta sanar da cewa sun kafe hoton tsohon Sarki Sunusin a babban É—akin taron na gidan gwamnatin ne saboda tarihi ba don komai ba.
Gwamnatin ta ƙara da cewa a lokacin Sarki sunusi ne aka fara buɗe taro a wannan babban ɗakin dake cikin gidan gwamnati.