Ƴan ta'adda sun kashe guda cikin manyan malaman izala a GOMBE
Author -
Bashir A Bashir
August 09, 2023
0
'Yan Ta'adda sun Haura cikin gida sun kashe mana daya daga cikin malaman mu, Sheikh Ibrahim Musa Albanin Kuri cikin daren laraban nan. Za a gabatar masa da janaza da misalin karfe daya a masallacin JIBWIS na Bolari Gombe insha Allah.