Yanzu haka Annur College Of Education na sanar da ɗaukar sabbin ɗaliban NCE
Author -
Bashir A Bashir
August 15, 2023
0
Kwalejin karatu ta Annur dake zamanta a Unguwar Rangaza ƙaramar Hukumar Ungogo na farin cikin sanar da al'umma damar shiga makarantar don yin karatun NCE a fannoni da dama da suka haɗar da:
ENGLISH
HAUSA
ISLAMIC STUDIES
COMPUTER
HISTORY
GEOGRAPHY da sauran su.
Ana samun Form a harabar makarantar dake Rangaza, karamar hukumar Ungogo a kan nera 3500 kacal.