Zuwan na Khalifa Sanusi na II bayan da sojin kasar nijar ta tunbuke mulkin farar hula a kasar, sai dai bayan wannan juyin mulki da sojin sukai kasashe da dama ciki harda kungiyar ECOWAS sunnemi sojin su mayarwa da tsohon shugaban kasar Muhammad Bazoum mulkinsa.
A nan ne sukuma sojin sukai fumfurs da wannan kira da kasashen wajen sukai musu, hakan yafusata makwabtan kasar Nijar din inda kasashen me shirin aukawa sojin domin kwatar mulkin da karfin tuwo,
Sai dai bayan wannan satukasakatsin ne aka hangi Khalifa Sanusi na II ya ziyarci sojin domin shiga tsakani akan lamarin.