Shugaban Kasa Tunibu ya gana da manyan malaman arewacin Najeriya
Author -
Jamilu Lawan Yakasai
August 09, 2023
0
Shugaban Najeriya ya gana da malaman addini na arewacin Najeriya, ganawar data gudana a wannan rana ta laraba.
Sai dai harzuwa yanzu ba aji makasudin ganawar tasu ba, Sai dai wannan ganawar itace ta farko run lokacin da Shugaba Tunibu yadare karagar mulkin kasar nan