Ministan Lantarki na kasa, Adebayo Adelabu, ya ce gwamnatin Najeriya na nazarin ƙarin kuɗin lantarki a kokarin cike giɓin bashin naira tiriliyan huɗu da ake bin masana'antar.
Adebayo da ke waÉ—annan bayanai a taron masu ruwa da tsaki a Abuja, ya ce ta wannan hanya kaÉ—ai za a iya ceto masana'antar da kuma cigaba da gudanar da ayyukanta.
Duk da karin ƙudin lantarki da aka yi wa kwastamomi da ke tsarin Band A, 'yan Najeriyar na kokawa ganin cewa wutar ba ta waɗatar da su.